Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Kotu ta tura ’yan TikTok gidan yari a Kano

Wadanda kotun ta tura zuwa gidan yarin sun hada da Idris Mai Wushirya, Aminu BBC da kuma Sadiq Shehu Shariff

Mawakiya Rihanna ta sake samun juna-biyu da Rocky

Kafafen sada zumunta sun dumama da bayyanar juna-biyun Rihanna ba zato ba tsammani, lokacin da take gudanar da wasan ‘Super Bowl’ na bana

An min tayin miliyan 150 da mota don na koma tafiyar Tinubu amma na ki — Sarkin Waka

Naziru ya ce ba zai goyi bayan takarar Tinubu ba saboda ba shi da cikakkiyar lafiya.

Adam A Zango na shirin rabuwa da matarsa ta shida

Idan hakan ta tabbata, wannan zai zama karo na 6 ke nan da yake rabuwa da matarsa

Ooni na Ife ya zama dan fim a Hollywood

Sarkin dai ya kasance abin labari a watannin baya, inda cikin dan lokaci ya auri mata sama da goma, bayan ya sake zama gwauro