Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yadda Ake Gasar Kyan Rakuma A Saudiyya

Za a zabi rakuma da suka fi kyau da iya taku da ado da Gasar Rakuma ta Sarki Abdulaziz, wadda ita ce ce mafi girma a yankin Gabas ta Tsakiya

Instagram: Hotunan Davido Da Masoyiyarsa Ne Mafi Farin Jini a Najeriya

Fitaccen mawakin Najeriya, David Adeleke, wato Davido, ya sake kafa tarihi a Najeriya, bayan wallafa hotunansa tare da masoyiyarsa Chioma a ranar Liti

Za A Haramta TikTok A Ma’aikatun Amurka

Majalisar Dattawa ta amince da haramta amfani da kafar sada zumunta ta TikTok a na’urorin gwamnatin Amurka

An muttsuke mutane a wasan mawakin Najeriya a Landan

Daruruwan masoyan fitaccen mawakin Najeriya Asake da wandonsa ya yage yana tsaka da wasa a Landan sun yi kutsen harabar da ya ke waka, in da suka muts

Wandon mawaki Asake ya barke yana tsaka da rawa a kan dandamali

Wandon fitaccen mawakin Najeriya, Ahmad Ololade, wanda aka fi sani da Asake, ya yage yana tsaka da waka kan dandali a London. Lamarin ya auku ne yayin