Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Malam Ali na Kwana Casa’in na shirin maka marubuci a kotu

Jarumin na zargin fitaccen marubuci a Facebook, Aliyu Imam Indabawa, da yi masa kazafi da bata masa suna

Kannywood: Yadda na shigo harkar fim da karfina —Nabila

Muhimman abubuwa game da matsahiyar jarumar fina-finan Kannywood, Nabila Matawalle.

Rikicin N40m: Jaruma Amal ta nemi kotu ta hana ’yan sanda kama ta

Jarumar ta yi hakan ne sakamakon zargin da wani saurayinta mai suna Ramadan ya yi mata cin kudin wani abokin kasuwancinsa

Mawaki Kanye West zai kaurace wa barasa da jima’i tsawon wata daya 

Kanye West zai yi azumin shan barasa da jima’i na wata guda.

An daura auren Rukayya Dawayya da Afakallahu

A watannin baya ne Aminiya ta ruwaito cewa akwai soyayya mai karfi a tsakaninsu.