Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

HOTUNA: Bikin bude taron horaswa na Gidauniyar Kannywood

Gidauniyar Kannywood ta shirya taron kara wa juna sani ga ’yan masana’antar shirya fina-finai tare da tallafin Gwamnatin Jihar Kano. An yi bikin bude

Yadda rasuwar Bankaura ta girgiza Kannywood

Ban taba ganin inda aka yi hayaniya da shi ya daga murya ba.

Allah Ya yi wa jarumin Kannywood Umar Malumfashi rasuwa

Marigayin ya rasu ne a Yammacin ranar Talata bayan sallar Magariba.

Manhajar fina-finan Indiya da Harshen Hausa za ta soma aiki

Sai dai hakan wasu na gani wannan ci gaban mai hakar rijiya ne da zai kashe al’adar Hausawa.

Na fito a Kwana Casa’in ne don fadakarwa kan illar miyagun ’yan siyasa — Bawa Mai Kada

Ya ce yana kokarin fadakar da jama’a illar wasu ‘yan siyasa ne