Abin da ya sa ni rawa a gidan gala —Tahir Fage
Fitaccen jarumi da aka dade ana damawa da shi a masana’antar Kannywood, Tahir Fage, ya bayyana dalilinsa na yin rawa gidan gala.
Dandalin nishadi
Fitaccen jarumi da aka dade ana damawa da shi a masana’antar Kannywood, Tahir Fage, ya bayyana dalilinsa na yin rawa gidan gala.
Yanzu dai an zamanantar da wannan sana’ar, ta tashi daga ta gargajiya
Tuni YBN da 13×13 ska sa zare
Hukumar NBC ta ce wakar ‘Warr’ na kunshe da batsa da kuma tallata amfani da kayan maye
Wani saurayi, Umar Marmara, ya kawata babur din da yake sana’arsa ta haya da shi da talabajin da kuma wurin cajin waya a Kano.