Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

HOTUNA: Yadda Rarara ya raba motoci da wayoyi a gasar wakar Tinubu

A ranar Asabar ce mawakin siyasar nan Dauda Kahutu, wanda aka fi sani da Rarara ya yi bikin taron raba kyautuka ga wadanda suka lashe gasar waka da ya

Hattara da shafin Labaran Karya mai suna Daily Trust Hausa

Labaran karya shafin DAILIY TRUST HAUSA yake yadawa, kuma ba shi da alaka da kamfanin Aminiya da Daily Trust

Mace mai wuyar sha’ani a soyayya

Yawan fara’a bai dame ta ba idan kuna tare, amman idan wata a cikin kawayenta ta yi mata maganarka, na take fuskarta ke cika da annuri

Budurwar fitaccen mai gabatar da shiri za ta haifi dansa na 10

Shaharraren mai gabatar da shirin barkwanci a Amurka na ‘Wild N Out’, Nicholas Scott, wanda aka fi sani da Nick Cannon, ya ce yanzu haka b

Matar mai wakar ‘Najeriya Jaga-Jaga’ ta ba da kodarta an dasa masa

An yi wa wanda ya yi wakar Najeriya Jaga-Jaga dashen kodar matarsa a Najeriya