#BugaChallenge: Yadda Shugabar Hukumar ’yan Najeriya mazauna ketare ta cashe
Wakar Buga, wadda Kizz Daniel ya yi, tana tashe a yankin Afirka da sauran sassan duniya, musamman a kafofin sada zumunta
Dandalin nishadi
Wakar Buga, wadda Kizz Daniel ya yi, tana tashe a yankin Afirka da sauran sassan duniya, musamman a kafofin sada zumunta
Wani Banufe ne da wani Bahadeje na rokon Allah a Dakin Ka’aba. Sai Banufen ya ji Bahadejen da ke kusa da shi ya daga hannu yana cewa: “Ya Allah! Duk
Ya ce a yanzu sam ba ya tare da Buhari
Fitaccen jarumin masan’antar shirya fina-finan Kudancin Najeriya (Nollywood) Moses Armstrong, ya ce ya yi farin ciki da aka tsare shi a gidan y
Yaron ya rasu bayan jarumar ta ki taimakawa da kudin duba laifyarsa