Akwai Munafunci A Lamuran ’Yan Arewa Kan Rashin Tsaro —Sarkin Waka
Mawaki Naziru M. Ahmad ya ce akwai alamun munfunci a yadda ’yan Arewacin Najeriya ke kallon tabarbarewar tsaro a yankin.
Dandalin nishadi
Mawaki Naziru M. Ahmad ya ce akwai alamun munfunci a yadda ’yan Arewacin Najeriya ke kallon tabarbarewar tsaro a yankin.
A ranar Asabar ce wasu daga cikin jiga-jigan matan da ke cikin masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, suka bayyana yunkurin da suke yi domin sama
Ya ce harkar za ta kawo wa jihar kudin shiga
Za a yi wa mawakin da ya yi wakar Najeriya Jaga-Jaga, Eedris Abdulkareem, dashen koda a mako mai zuwa.
Ta ce akwai ma masu kiranta da ‘Makamashin Wuta’