Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Raliya Ta Dadinkowa Za Ta Shige Daga Ciki

A yammacin ranar Alhamis manyan jaruman Kannywood za su halarci liyafar daurin auren Raliya ta shirin Dadinkowa

Kasuwar masana’antar Nollywood ta yi faduwa mafi muni a tarihinta

Wannan ce faduwa mafi muni a tarihin masana’antar

HOTUNA: Taron Addu’ar Nura Waye Da Sauran ’Yan Kannywood Da Suka Rasu

Kungiyar Dattawan Kannywood ta shirya taron addu’a ta musamman ga Nura Mustapha Waye da sauran ’yan masana’antar da suka rasu.

Fitacciyar jarumar Nollywood, Adah Ameh, ta rasu

Jarumar ta yanke jiki ta fadi ne a wajen wani taro

BIN DIDDIGI: Shin jarumar Bollywood Katrina Kaif Musulma ce?

Katrina Kaif ta ce mahaifinta Musulmi ne, mahaifiyarta Kiristal suna; da wurin ibada na Hindu