Mustapha Waye: Abubuwa 3 da za a rika tunawa da Daraktan ‘Izzar So’
Ko a ranar da zai rasu sai da ya yi karatun Qur’ani da Dala’ilu kamar yadda ya saba a kullum.
Dandalin nishadi
Ko a ranar da zai rasu sai da ya yi karatun Qur’ani da Dala’ilu kamar yadda ya saba a kullum.
Allah Ya yi wa daraktan shirin Izzar So mai dogon zango, Nura Mutapha Waye rasuwa.
MOPPAN za ta fara tallafa wa kananan jaruman Kannywood ta hanyar ba su horo.
Ba na son Dattawan Kannywood su sa baki a wannan lamari.
An gayyaci ’yan Kannywood ta hannun kungiyar Arewa Film Makers da su gabatar da wasan kwaikwayo na dabe kan Sarauniyar Zazzau, a wani bikin baje kolin