Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

An taba kammala fim din Hausa mai dogon zango kuwa?

Sai dai wani abu da ya dade yana ci ma masu kallo tuwo a kwarya shi ne yadda ba a kammala fina-finan

Kannywood: Lawan Ahmed zai tsaya takarar dan majalisa

Zai tsaya takarar ne a mazabar Bakori ta Jihar Katsina

’Yan Kannywood sun goyi bayan Sheikh Daurawa kan zargin aibata mata

Sheik Daurawa ya bayyana cewa malamai ne suke koya wa al’umma bin Allah

Kalamai kan mata: Wacce ta caccaki Sheikh Daurawa ta ba da hakuri

Matar nan mai amfani da shafukan sada zumunta da ta caccaki fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta fitar da sabon b

Mustapha Naburaska ya biya wa fursunoni 33 tara

An sako fursunoni 33 daga Gidan Yarin Gwauron Dutse da ke Kano bayan Naburaska ya biya tarar da ta sa aka tsare su