YBN da 13×13: Yadda siyasa ke neman raba kan Kannywood
A yayin da zaben 2023 ke matsowa, alamu sun nuna akwai baraka a tsakanin masu fada-a-ji a Kannywood
Dandalin nishadi
A yayin da zaben 2023 ke matsowa, alamu sun nuna akwai baraka a tsakanin masu fada-a-ji a Kannywood
Hassana ta fito a fina-finai da dama, amma ta fi yin fice da fim din Hauwa Kulu.
To wannan ba gaskiya ba ce don ba shi da alaka da su.
Fim sin Sanda mai dogon zango, zango na biyu shiri ne da Adam Abdullahi wanda aka fi sani da Abale ko Daddy Hikima ya shirya. Matashin wanda a yanzu k
Za ta bayar da kudin ne ta hannun gidauniyar da ta kafa mai suna Ray of Hope.