Matan Kannywood sun fasa maka Sarkin Waka a kotu
MOPAN da haramta wa ’yan fim tsokaci kan dambarwar Ladin Chima a kafafen sada zumunta
Dandalin nishadi
MOPAN da haramta wa ’yan fim tsokaci kan dambarwar Ladin Chima a kafafen sada zumunta
MOPPAN ta yi gaggawar kiran taron sulhun ne kafin lamarin ya kara kazancewa.
Matan sun ba Sarkin Waka kwana uku ko ya nemi afuwarsu ko su maka shi a kotu.
Fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Rahama Sadau, ta koka kan yadda aka sanya hotonta a labarin da aka wallafa kan yadda b
Jarumar ta yi alkawarin fadada tallafin nata zuwa sauran yankunan arewa.