Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Zan iya kwada wa saurayina mari a kan ‘bestie’ — Budurwa

“Shi saurayi za ta iya rabuwa da shi idan ta auri wani, amma ni ko tayi aure muna fatan zumuncinmu ya ci gaba.”

Lilin Baba zai angwance da Ummi Rahab

Ummi ta rubuta wa Lilin Baba sako cewa, “…Abin kaunata. Lallai kai ne na gaba a cikin mutane mijina a nan gaba.”

Sabon rikici ya barke tsakanin Sadiya Haruna da Fati Slow

Sadiya ta ce an kai mata hari a shagonta, inda ta yi zargin ana so ne a watsa mata acid a fuskarta.

Taurarin Amurka 4 masu sarautun gargajiya a Najeriya

Ga wasu manyan taurarin Amurka da ke rike da sarautun gargajiya a Najeriya.

Hushpuppi: Kotu ta dage yanke hukunci da wata 5

An dage yanke hukunci da wata biyar zuwa 11 ga watan Yuli, 2022