Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Tsohuwar sarauniyar kyau ta Amurka ta kashe kanta bayan fadowa daga bene mai hawa 30

Ta kashe kan nata ne ta hanyar fadowa daga gini mai hawa 30.

Bollywood: Jarumin fina-finan Indiya Ramesh Deo ya rasu

Jarumi Ramesh Deo ya rasu sakamakon bugun zuciya yana da shekara 93 a duniya.

Na samu daukaka ta dalilin waka — Ahmed Shanawa

Ahmed Abubakar Sa’idu, wanda aka fi sani da Ahmed Shanawa ko Baban Chakwai da ke zaune a garin Jos, yana daya daga cikin mawakan Hausa da suke tashe a

Ganduje ya nada Naburaska mai ba shi shawara a bangaren ‘farfaganda’

Jarumi a masana’antar, Falalu A. Dorayi ne ya sanar da nadin a shafinsa na Instagram.

Rikicin fim: Kotu ta sa a kamo jarumi Sadiq Sani Sadiq

An zargin Sadiq Sani Sadiq ya karbi kudin domin yin wani fim amma ya yi mirsisi