Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Kotu ta aike da Jaruma mai ‘Kayan Mata’ gidan gyaran hali

Kotun dai ta aike da Jaruma zuwa gidan gyaran hali na garin Suleja.

Jarumin fina-finan Amurka, Arnold Schwarzenegger ya yi hatsarin mota

Sai dai rahotanni sun ce ko kwarzanewa bai yi ba.

Matar Aure: Rahama Sadau za ta saki sabon shirin mai dogon zango

Shirin na nan tafe nan ba ba da jimawa ba.

Matan yanzu sun fi son kudi fiye da komai a soyayya —Bincike

A binciken da aka gudanar a dandalin sada zumunta mutane sun bayyana ra’ayoyinsu a kan dalilan da za su sa mace ta so namiji.

Ina son yin suna da wakar Hip-hop — Lady Hany

Aminiya ta zanta da matashiyar mawakiya wadda ta zabi fannin wakar zamani da ake kira “Hip-Hop” wato gambara, inda ta bayyana yadda ta fara da kalubal