Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Mawakan Kannywood mata da ba a san su ba

Mawakan Kannywood mata da aka san muryoyinsu amma ba a san su ba sosai.

Muhimman abubuwa 8 da suka faru a Kannywood cikin makon jiya

Ga wasu muhimman abubuwa 8 da suka faru a makon nan a masana’antar Kannywood.

An yi wa Adam A. Zango haihuwa

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya samu karuwar ‘ya mace. Na hannun damansa, Mansur Make-Up, ya bayyana a shafinsa na Instagra

Matashi ya daina cin abinci saboda soyayyar ’yar fim, Hadiza Muhammad

Ya roki jarumar ta ceci rayuwarshi, ta hanyar tsamo shi daga kogin soyayyarta.

Yadda fim ya hada Mansura Isa da Sani Danja

A kasan hoton, masoyansu da dama sun ta yin kira gare su da su shirya tsakaninsu.