Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Musulmai 6 da ke yin wasan Wrestling

‘Yan wasan shida kowa na da asalinsa da kuma yadda fara buga wrestling.

Jaruman Kannywood 7 da shirin ‘Labarina’ ya haska tauraronsu

Jaruman Kannywood da likafarsu ta daga bayan fitowarsu a shirin Labarina.

Makarantar koyar da harkokin fim ta yaye dalibai 32 a Kano

Daliban sun sami horo tare da takardar shaida a bangarorin taka rawa a fim daban-daban.

Kotu ta tsare dan Shahrukh Khan kan miyagun kwayoyi

An yi kwanaki ana bincike kan hannun Aryan Khan a harkar kwayoyi a Mumbai.

Sojoji sun sako dan fim din da suka kama saboda sanya rigar IPOB

An dai kama shi ne saboda sanya rigar IPOB