A taimaka: Za a raba ni da ita kuma tun tana karama nake kaunarta
Ana yawan samun matsala a fannin soyayya, musamman ga wadanda ke rainon soyayya. Za ka ga mutum ya yi wa yarinya hidima tun tana karama har ta kammala
Dausayin Kauna
Ana yawan samun matsala a fannin soyayya, musamman ga wadanda ke rainon soyayya. Za ka ga mutum ya yi wa yarinya hidima tun tana karama har ta kammala
Masu iya magana sun ce fahimta fuska ce. A yayin da wasu suka hakikance cewa akwai soyayya kuma soyayya gaskiya ce. Wasu kuwa sun yi watsi da batun na
Masu salon Magana suna cewa, kowa yana son mai kyau sai dai idan bai samu ba. Burin kowane namiji shi ne ya samu mace tagari. Sai dai ga dukkan alamu