JIDALIN KISHIYA: Labarin Farida (12)
Tunda Alhaji Baba ya sanya kafa ya fita daga gida, misalin karfe biyu na rana, Uwargida Farida ba ta samu sukuni ba. Hankalinta ya yi matukar tashi, m
Dausayin Kauna
Tunda Alhaji Baba ya sanya kafa ya fita daga gida, misalin karfe biyu na rana, Uwargida Farida ba ta samu sukuni ba. Hankalinta ya yi matukar tashi, m
An kawata zauren da kwalliya, ga fitilu nan na haskawa iri-iri. Idan ja ta kunna ta mutu sai bula ta kunna, ita ma idan ta mutu sai dorawa ta kunna. A
Yauwa, yauwa, yauwa! Ina kuke masu ninkaya a kogin FDK, ina dauke da dimbin sakonninku. Kamar yadda na sanar a makon jiya, wadansu sun kada kuri’unsu
Tun da ta gama wanka kimanin minti talatin ke nan, Saratu tana zaune gaban dogon madubi, tana ta fesa kwalliya. Shafa wannan hoda, zizara wannan janba
Ya ku masu bibiyar shafin nan a kowane mako, yau kuma ga wani sabon tsari da za mu jaraba, musamman dangane da wannan labari na Jidalin Kishiya: Labar