Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Da yardar Allah sai na zama Gwamnan Katsina — Lawan Ahmad

Mun yi wahala a jam’iyyar APC, mun yi biyayya mun fito takara, mun haƙura. An yi mana alƙawura ba a cika ba.

Dan Majalisa ya fashe da kuka yana rokon a sake zaben shi

Ɗan majalisar, wanda ya shafe shekaru 16 yana rike da wannan kujera, ya fashe da kuka ne a lokacin da yake roƙon shugabannin mazabarsa da ke neman sab

HOTUNA: Manyan ’yan siyasa sun halarci bikin rantsar da sabon Mataimakin Gwamnan Kano

Na karɓi wannan nauyi a matsayin wata dama ta hidima, kuma zan yi aiki tuƙuru domin tallafa wa ci gaban Jihar Kano.

Gwamna Namadi ya karɓi fom ɗin sake tsayawa takara a 2027

Wannan lamari dai ya nuna yadda haɗin kai ke ƙaruwa a cikin jam’iyyar APC a Jihar Jigawa.

APC ta ba Gwamna Inuwa takarar Sanatan Gombe ta Arewa

Wannan mataki na nuni da yadda jam’iyyar ke fifita tsarin yarjejeniya wajen zabar ’yan takara gabanin babban zaben 2027, tare da bayyana matakin siyas