APC ta tsayar da Jamilu Isiyaku ɗan takarar Gwamnan Gombe
Jam’iyyar APC ta kammala cimma yarjejeniyar tsayar da ’yan takarar da za su fafata a babban Zaɓen 2027.
Fagen Siyasa
Jam’iyyar APC ta kammala cimma yarjejeniyar tsayar da ’yan takarar da za su fafata a babban Zaɓen 2027.
ADC za ta yi zaɓen fid-da-gwani na majalisun dokoki jihohi da na ƙasa a tare a ranar 21 ga wata, sai na gwamnoni a ranar 22 ga wata, kafin na shugaban
Bala Mohammed ya ce, zai koma wata jam’iyyar da ta fi karko domin shiga zaben da ke tafe
Ana sa ran Kwankwaso da Peter Obi za su koma NDC tare da magoya bayansu a mako domin shiga zaɓen 2027 a sabuwar jam’iyyar tasu, bayan ficewarsu
Sai dai kuma rahotanni sun nan yadda ake zargin wasu gwamnoni suna kokarin amfani da wannan tsari domin ba wa ’yan gaban goshinsu takara.