Kotu ta kori bukatar soke zaben Tinubu da Shettima
Kotun ta kori karar da Jam’iyyar APM ta shigar na neman soke halascin zaben Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima a zaben 2023.
Fagen Siyasa
Kotun ta kori karar da Jam’iyyar APM ta shigar na neman soke halascin zaben Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima a zaben 2023.
Ta kuma umarci INEC ta sake zabe
NNPP ta kuma zarge shi da karkatar da kudadenta na kamfe
Yajin aikin NLC ya tilasta wa Majalisar Jihar Gombe dage tantance kwamishinonin jihar da gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya tura sunayensu.
Ya ce suna da kwarin gwiwar jam’iyyarsu ce za ta lashe zaben