Edo: Gwamna ya fitar da ofishin mataimakinsa daga gidan gwamnati
An mayar da ofishin wani ginin da ke wajen gidan gwamnatin
Fagen Siyasa
An mayar da ofishin wani ginin da ke wajen gidan gwamnatin
Tinubu ya ce juyin mulkin da aka yi a Nijar shi ya bude kofar wanda ya faru a kasar Gabon.
Ministan na Babban Birnin Tarayya ya kalubalanci PDP kan korarsa daga jam’iyyar.
Da alama Ministan na Abuja ya yi kasuwa a jam’iyyun
A ranar Asabar ne jam’iyyar NNPP ta gudanar da taron addu’ar neman nasara a kotun sauraren kararrakin zabe.