Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaɓin Ganduje lalata tsarin APC ne – Salihu Lukman

Daga Saawuaa Terzunge Mataimakin shugaban APC shiyyar Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya ce maye gurbin tsohon shugaban jam’iyyar Abdullahi Adamu da t

Shari’ar Zaɓen Kano: INEC ba ta da shaida

Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta kammala kare kanta a gaban kotun sauraron ƙararrakin zaɓen jihar Kano ba tare da gabatar da shaida ko ɗaya ba. Jam’iyyar

Ganduje zai zama shugaban APC na ƙasa

Shirye-shirye sun yi nisa na tabbatar da tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa. Ranar Laraba da daddar

’Yan Najeriya sai sun zuba ruwa a kasa sun sha idan kotu ta soke zaben Tinubu – PDP

PDP ta ce tana da kwarin gwiwa cewar kotun za ta yi mata adalci

Tinubu ya bai wa Abdullahi Abbas muƙami

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya naɗa shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas a matsayin wakili a majalisar daraktocin Hu