Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Muhimman abubuwa 7 da suka faru a shugabancin Abdullahi Adamu a APC

Kusan duk shugabannin jam’iyyar ba sa gamawa lafiya

APC: Abubakar Kyari ya maye gurbin Abdullahi Adamu

Daga Saawuaa Terzunge Muƙaddashin shugaban APC na ƙasa shiyyar Arewacin Najeriya, Sanata Abubakar Kyari ya zamo shugaban riƙon ƙwaryar jam’iyyar. Haka

Abin da ya sa shugaban APC murabus

Shugaban  jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yi murabus daga muƙaminsa saboda shirin tsige shi da wasu makusantan shugaban ƙasa ke yi. A

Sanata Barau ya jagoranci zaman Majalisar Dattawa

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau Jibrin ya shugabanci zaman Majalisar Dattawa na ranar Alhamis. Wannan dai shi ne karo na farko da y

Gwamnan Kano zai naɗa kwamishinoni daga Dala, Fagge, Nassarawa

Gwamnan Kano,  Abba Kabir Yusuf ya miƙa wa Majalisar Dokokin jihar  takardar neman naɗa ƙarin kwamishinoni uku. Kakakin Majalisar, Jibril Isma’il Falg