Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tsohon Kakakin PDP na kasa na ganawa da Tinubu a Aso Rock

Ya je fadar ne tare da Anyim Pius Anyim

Namadi ya naɗa mutanen Badaru kwamishinoni a Jigawa

Daga Ali Rabiu Ali Gwamman jihar Jigawa, Umaru Namadi ya bada sunayen jami’an tsohuwar  gwamnatin  Muhammad Badaru  a cikin ƙunshin mutanen da z

Gilli ne ya sa Muhuyi kama kwamishinan Ganduje – APC

Jam’iyyar APC ta jihar Kano ta zargi shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado da gilli

Dan takarar Gwamna ya je kotun sauraron kararrakin zabe da shaidu 8,000

Yana rokon kotun da ta soke nasarar da APC ta samu a Jihar

Ali Ndume, Rufa’i Hanga sun zama jagororin Majalisar Dattawa

Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya bayyana Sanata Ali Ndume da Sanata Rufa’i Hanga cikin ƙunshin jagororin masu rinjaye da marasa rinjaye