Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tsohon Gwamnan Bauchi MA Abubakar ya sayi fom ɗin sake takarar gwamna

A 2019 MA Abubakar ya kammala wa’adinsa na farko, amma ya sha kaye a lokacin da ya nemi tazarce, a hannun gwamnan yanzu, Bala Mohammed na Jam

APC ta nemi ’yan takara su yi sulhu a Kano

Gwamna Abba ya buƙaci ’yan jam’iyya su rungumi tsarin sasanci wajen fitar da ’yan takara maimakon yin zaɓen fidda gwani

Abba kaɗai ke da takarar kai-tsaye a Kano —APC

Ganduje ya bayyana cewa Jam’iyyar APC Reshen Jihar Kano ba ta amince da bayar da tikitin takarar kai-tsaye ga masu neman sauran kujeru ba a zaɓe

Matar da ta jagoranci ɗaga ɗan kamfai ta samu muƙami a Kano

A baya-bayan nan ta sha suka bayan jagorantar wani abin da ake ganin ya saɓa wa al’ada da addini.

Datti Baba-Ahmed ya yanki katin jam’iyyar PRP

Ya zargi APC da mayar da hankali wajen gurgunta jam’iyyun adawa maimakon magance matsalolin tsaro da tattalin arziki.