Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shari’ar zaɓen Kano: Kotu za ta fara sauraron shaidu ranar Juma’a

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kano za ta fara sauraron shaidun maƙaraya ranar Juma’a 23 ga Yuni. Kotun ta sa ranar ne bayan da lauyoyi

Dan ‘jam’iyyar adawa’ ya zama Shugaban Majalisar Dokokin Imo

LP dai na da kujeru 14, PDP 10 a majalisar

Ko idona Ganduje ba ya iya kallo balle ya mare ni —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce ko kallon tsabar idonsa Ganduje ba ya iya yi, ballantana kallon banza

Abin da muka tattauna da Tinubu —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce Shugaba Tinubu na son ba shi mukamin minista kuma ya kadu da jin irin aika-aikan da Ganduje ya yi a Jihar Kano

Gwamnan Sakkwato ya kafa kwamitin binciken gwanjon kayan gwamnati da Tambuwal ya yi

Gwamnan ya dora wa kwamitin alhakin duba dukkan gwanjon kayan gwamnati da tsohuwar gwamnatin ta yi ba bisa ka’ida ba, domin gadara da kusanci.