Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dambarwa 5 a kwana 10 na sabon Gwamnan Filato

Tun ranar da aka rantsar da Gwamna Caleb ya fara yamutsa hazo a Jihar Filato

Majalisa Ta 10: Sanatoci 75 na goyon bayan Akpabio —Ndume

Sanatan ya ce yana da yakinin dan takararsu ne zai zama sabon shugaban Majalisar Dattawa.

Abubuwa 10 a Kwana 10 na farkon mulkin Tinubu

Muhimman abubuwa da sauka dauki hankali a kwanaki 10 na farkon mulkin Shugaban Kasar Najeriya na 16

Takarar Musulmi da Musulmi yaudara ce — Baba-Ahmed

Hakeem Baba Ahmed, ya ce babu komai a takarar Musulmi da Musulmi face yaudara.

Dan shekara 38 ya zama shugaban majalisar Osun

Adewale Egbedun mai shekara 38 ya ce zai yi aiki tukuru don ciyar da al’ummar jihar gaba.