Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tinubu ya gana da Ganduje a Abuja

Ganawar dai ba ta rasa nasaba ba da ƙorafin da Ganduje yake da shi game da ganawar Tinubu da Kwankwaso a birnin Paris.

Mataimakin kakakin APC na kasa ya fice daga jam’iyyar

Majiyoyi sun ce tsohon mataimakin kakakin na APC na ganawa da wata jam’iyya don samun tikitin takarar Gwamnan Kogi a zaben watan Nuwamba

APC ta janye korar da aka yi wa Sanata Goje

APC reshen Jihar Gombe ta kori Goje kan zargin yin zagon kasa a zaben 2023

Kwankwaso ne ya fara sayar da kadarorin Gwamnatin Kano —Ganduje

Idan mutum yana ja, ya je gidan rediyo …idan lissafin wadanda suka amfana za a yi, to sai an kwana ba a gama ba

NNPP ba ta kudin kalubalantar nasarar Tinubu a kotu —Buba Galadima

Jigon ya ce tarihin siyasa ne ke maimaita kan sa a tsakanin Tinubu da Kwankwaso.