Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugabancin Majalisa: Su Doguwa sun janye wa Abbas Tajuddeen

Doguwa da sauran ‘yan takarar APC sun mara wa Abbas Tajuddeen wanda jam’iyyar ta tsayar domin jagorantar zauren majalisar na 10

Matawalle na da ’yancin neman a binciki Fadar Shugaban Kasa —Gwamnati 

Gwamna Matawalle ya bukaci EFCC, ta ya daina takura wa gwamnoni da bincike, ta waiwaya kan fadar Shugaban kasa da ministoci masu barin gado

Shugabannin Jam’iyyar LP sun kwashi ‘yan kallo a gaban Peter Obi a kotu

Fada ya kaure tsakanin jagororin bangarorin Jam’iyyar LP a yayin zaman Kotun Sauraron Karar Zaben Shuaban Kasa.

Abin da Kwankwaso da Tinubu suka tattauna a kasar waje

Tinubu ya yi wa Kwankwaso tayin tafiya tare a sabuwar gwamnati da kuma yiwuwar sasanta tsakaninsa da Ganduje

Buhari ya samar da ayyuka 12m a bangaren noma —Garba Shehu

Garba Shehu ya ce a gwamnatin Buhari Najeriya ta wadatu da abinci