Ranar Talata kotu za ta saurari karar Atiku kan nasarar Tinubu
A ranar Laraba kuma za a ci gaba da sauraron karar da Jam’iyyar LP da dan takararta Peter Obi
Fagen Siyasa
A ranar Laraba kuma za a ci gaba da sauraron karar da Jam’iyyar LP da dan takararta Peter Obi
Koun Koli a sanya Talata 16 ga waan Mayu da muke ciki a matsayin ranar da za a yanke hukunci kan zaben gwamnan Jihar Osun.
Ganduje ya yi wannan furuci ne kwana 24 kafin ya sauka daga mulki
Doguwa ya ce lokaci ya yi da za a saka masa bisa gudummawar da ya bayar a Majalisar
Wike ya ce abin alfaharin Jihar Ribas da zababben shugaban kasa Tinubu zai kai ziyarar aikinsa ta farko bayan cin zabe