Zulum ya bayyana Gubio a matsayin wanda ya fi so ya gaje shi
Ana ganin cewa wannan goyon baya na iya saɓa wa muradin magoya bayan mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima
Fagen Siyasa
Ana ganin cewa wannan goyon baya na iya saɓa wa muradin magoya bayan mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima
Hajiya Sa’adatu, ta shahara a fannin gudanarwa da kuma fafutikar kare haƙƙin mata, inda ta shafe shekaru ana damawa da ita a muhimman ayyukan gwamnati
Bayanai sun nuna cewa an sayi fom ɗin ne kan naira miliyan 100.
An cimma wannan matsaya ne a ranar Lahadi yayin wani taron kolin kwamitin, wanda ake ɗauka a matsayin mafi girman hukuma ta yanke shawara a jam’iyyar
Majalisar ta tabbatar da zabin Murtala Garo ne kasa da mako guda bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya aike mata ta bukatar hakan.