Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari ya nemi yafiyar ’yan Najeriya

Kwana 38 kafin saukarsa daga mulki, Buhari ya gode wa ’yan Najeriya bisa yadda suka yi ta hakuri da mulkinsa ma tsawon shekaru takwas.

Yau INEC za ta ba wa Fintiri takardar shaidar cin zabe

INEC ta sanar da haka ne bayan a ranar Talata baturen zaben gwamnan jihar, Farfesa Mohammad Mele ya sanar cewa Fintiri ne ya lashe zaben.

Zagon Kasa: APC ta kori Sanata Danjuma Goje

Jam’iyyar APC reshen Gundumar Kashere, mazabar Sanata Danjuma Goje, ta kore shi daga jam’iyyar.

Yau INEC za ta yi taron gaggawa kan Zaben Adamawa

Azarbabin REC din Adamawa na ayyana Binani a matsayin wadda ta ci zabe tun kafin a gama tattara sakamakon zaben ya bar baya da kura

Yadda jam’iyyu suka kacaccala kujerun sanatoci a Zaben 2023

Akalla jam’iyyu takwas ne za su samu wakilci a Majalisar Dokokin Tarayyar ta 10.