Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Diket Plang ya lashe kujerar Sanatan Filato ta Tsakiya

Diket Plang na jam’iyyar APC, ya lashe zaben bayan ya samu kuri’u 131,129.

Bomai na APC ya ci zaben Sanatan Yobe ta Kudu

Dan takarar Jam’iyar APC Ibrahim Mohammed Bomai ya lashe zaben Sanatan Yobe ta Kudu

KAI-TSAYE: Yadda Karashen Zaben 2023 Ke Gudana

Wainar da ake toyawa kai-tsaye a karashen zaben 2023 daga sassan Najeriya

Zaben Gwamnan Kogi: Yahaya Bello ya ki goyon bayan mataimakinsa

A yayin da Hukumar Zabe ta Kasa ta sanya 11 ga watan Nuwamba a matsayin ranar zaben Gwamnan Kogi, Gwamna Yahaya Bello na jihar ya bayyana wanda yake s

Wanda ya lashe zaben Gwamnan Filato bai cancanci tsayawa takara ba – APC

APC ta bayyana hakan ne a kotun sauraron kararrakin zabe