Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sam ba a yi zaben Gwamna ba a Adamawa – Dan takarar SDP

Ya ce APC da PDP sun hada kai da INEC da jami’an tsaro wajen yin magudi

Babu wanda ya lashe zaben Shugaban Najeriya na 2023 – Mataimakin Peter Obi

Mataimakin na Peter Obi, ya ce babu wanda ya lashe zaben shugaban kasa da aka yi.

APC ta yi barazanar dakatar da Danjuma Goje a Gombe

APC na zarginsa da ba da umarnin a zabi wasu ba mambobinta ba

APC a Jihar Adamawa ta dakatar da Boss Mustapha daga cikinta

Ta ce bai tsinana wa jam’iyyar komai ba a zabukan da suka gabata

Ba mu gamsu da zaben Bauchi ba, kotu za mu tafi – APC

Dan takarar ya yi zargin an tafka magudi a zaben Jihar