Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

INEC na neman ta ce zaben gwamnan Kano ‘Inconclusive’ ne —Kwankwaso

Kwankwaso ya zargi INEC da shirin bayyana zaben gwamnan Kano ‘inconclusive’

Takaddama ta biyo bayan karbar sakamakon zaben gwamnan Kano a INEC

Wakilin NNPP ya kalubalanci bukatar baturen zaben na komawa wani wuri domin tattara sakamakon na karshe

Zaben Gwamnan Kano: Jam’iyyar NNPP na gaban APC da kuri’a 128,897

Bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 44 na zaben gwamnan Kano Jamiyyar APC tana da kuriu 890,705 yayin da Jamiyyar NNPP take da kuriu 1,019,602 .

Abba Kabir Yusuf na NNPP na shirin zama Gwamnan Kano

INEC za ta sanar da sakamakon a hukumance nan gaba

NNPP ta lashe karamar hukumar Shugaban APC na Kano

Da hakan, Abba, wanda shi ma dan asalin Gwale ne, ya kawo karamar hukumarsa.