Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamna Abba ya gana da masu ɗaga ɗan kamfai a Kano

Ya yi kira ga masu koyar da irin wannan ɗabi’a su daina, yana mai gargaɗin cewa irin waɗannan ayyuka na iya kawo rikici da lalata zaman lafiya a jihar

Abba ya zaɓi Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamnan Kano

An samu gurbin ne bayan murabus ɗin da tsohon Mataimakin Gwamna, Kwamared Abdussalam Gwarzo, ya yi a ranar 27 ga Maris, 2026

Tinubu ne zai yi nasara a Arewa a Zaɓen 2027 — Iliyasu Kwankwaso

Kwankwaso ya yi watsi da zargin cewa shugaban ƙasar na fifita wani yanki, yana mai cewa Tinubu shugaba ne na ƙasa baki ɗaya.

Dalilin da nake neman maye gurbin Sanata Barau Jibrin a Kano ta Arewa — Gwarzo

Gwarzo ya taɓa shan kaye bayan fafatawa da Barau a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC a shekarar 2015.

Gwamnan Bauchi na neman sabuwar jam’iyya bayan tattaunawarsa da APC ta rushe

Burga ya ce za su ci gaba da tattaunawa domin nemo jam’iyyar da ta dace da mutanensu.