Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yadda sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Adamawa ke fitowa

Hukumar INEC ta fara sanar da sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Adamawa. Zuwa yanzu an sanar da kananan hukumomi 10 cikin 21, inda Gwamna Fintiri na APC k

Yadda sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Gombe ke wakana

Bayan kammala zaben gwamna da na yan majalisar Dokokin jiha a Gombe da aka fafata tsakanin jam’iyya mai mulki na APC da manyan jam’iyyun a

Makinde ya lashe zaben Gwamnan Oyo karo na biyu

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde ya lashe Zaben Gwamnan Jihar Oyo da aka yi jiya Asabar. Gwamnan ya lashe zaben ne karo na biyu a Jam’iyyar PDP.

Gwamnan Oyo ya lashe kananan hukumomi 31 cikin 33

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde na Jam’iyyar PDP na gaba a sakamakon zaben da ake cigaba da tattarawa yanzu haka. Sanwo-Olu ya lashe kananan huk

Sanwo-Olu ya lashe kananan hukumomi 18 cikin 20

Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu na Jam’iyyar APC ya ba abokan takararsa na PDP da Labour rata mai yawa a zaben Gwamnan Jihar Legas da aka