Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zulum ya ci zabe a Karamar Hukumar Monguno

Zulum ya samu kuri’u 17,187 a yayin da Mohammed Jajari na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 280

Sai Lahadi za a ƙarasa zaɓen Legas – INEC

Hukumar zaɓe ta ƙasa, INEC ta ɗage zaɓen  gwamna da ɗan majalisar jiha a akwatuna 10 dake Legas zuwa ranar Lahadi. Kwamishinan INEC a jihar Legas Olus

APC, NNPP sun umarci magoya bayansu a Kano su tsare ƙuri’unsu

Jam’iyyun APC da NNPP a jihar Kano sun umarci magoya bayansu da su ɗunguma cibiyoyin tattara sakamakon zaɓe domin kaucewa maguɗi. Kwamishinan yaɗa lab

Kano: Gawuna ya kawo akwatunsa

Ɗan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar APC, Nasir Yusuf Gawuna ya yi nasarar cinye zaɓe a akwatun da ya kaɗa ƙuri’a. Gawuna dai ya yi zaɓe ne a a

APC ta sha kaye a Gidan Gwamnatin Kaduna

Jam’iyyar APC mai mulkin jihar Kaduna ta sha kaye a akwatunan zaɓe biyun da ke Gidan Sir Kashim Ibrahim, fadar gwamnatin jihar. Ɗan takarar gwamna na