Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

INEC ta cire Alhassan Doguwa daga jerin zababbun ’yan majalisa

Duk da cewa an bayyana dan majalisar a matsayin wanda ya lashe zabe, babu sunansa a cikin jerin wadanda INEC za ta ba wa takardar shaida

Canjin Kudi: APC ta nemi Emefiele da Malami su yi murabus

Mataimakin Shugaban APC na Yankin Arewa maso Yamma, ya nemi su ajiye mukamansu saboda rudin da suka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari .

Na shirya wa sammacin Atiku —Tinubu

Jam’iyyar APC ta ce kamata ya yi Atiku ya gode wa Allah da bai kare a mataki na uku ko na hudu a zaben ba.

Nan gaba kadan za a gurfanar da Aliyu Madaki a kotu

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa cikin kankanin lokaci za ta gurfanar da zababben Dan Majalisar Tarayyar a gaban kotu

Atiku zai garzaya kotu kan zaben shugaban kasa

Atiku, wanda ya zo na biyu a zaben shugaban kasa, ya ce zaben 2023 shi ne mafi muni a tarihin Najeriya