Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba zan karbi kujerar da ba tawa ba —Shekarau

Na sanar da INEC cewa na janye takara.

Ganduje ya taya Tinubu murna

Tinubu zai yi aiki tukuru wajen ganin ya shawo kan matsaloli da kasar ke fuskanta.

Al-Mustapha ya samu kuri’a 14,522 a zaben shugaban kasa

Yawan kuri’un da aka jefa wa Al-Mustapha bai kai kashi 2 cikin 100 na lalatattun kuri’un da aka samu a zaben ba.

Karfe 3 na rana INEC za ta ba wa Tinubu shaidar din cin zabe

Najeriya ta wayi garin ranar Laraba da Bola Ahmed Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa

Bola Tinubu: Wane ne sabon shugaban kasar Najeriya

Tarihi da gwagwarmayar Bola Ahmed Tinubu.