Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Bola Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa

Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa da kuri’a 8,794,726.

Zaben 2023: Atiku ya ciri tuta a Sakkwato da Taraba

Peter Obi ne ya zo na biyu a Jihar Taraba da kuri’u 147,315.

Sayen kuri’u: Fintiri ya dakatar da ayyukan kungiyoyi masu zaman kansu a Adamawa

Ya yi jinjina kan yadda al’ummar jihar suka zabi jam’iyyar PDP a zaben da ya gudana ranar Asabar.

Zaben 2023: Obi ya lallasa Atiku a Delta

Obi ya yi wa abokin takarar Atiku zarra a Jihar Delta da yake zaman gwamna.

Gwamnoni 7 da suka gaza kai bantensu Majalisar Dattawa

Gwamnonin sun sha kaye a hannun abokan karawarsu.