Tinubu ya ci zabe a Jigawa
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi nasara a zaben shugaban kasa a Jihar Jigawa.
Fagen Siyasa
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi nasara a zaben shugaban kasa a Jihar Jigawa.
Tinubu ya lashe daukacin kananan hukumomin jihar guda 33.
Tinubu ya sha kaye a jiharsa a hannun Peter Obi na Jam’iyyar LP, duk da cewa kananan hukumomin da Tinubu ya lashe sun fi yawa.
Atiku ya samu Kuri’u 198,567, dan takarar APC Bola Ahmed Tinubu ya samu Kuri’u 151,459.
Jam’iyyar PDP ta kayar da APC a Jihar Katsina, mahaifar Shugaba Buhari