INEC ta dage tattara sakamakon zaben shugaban kasa
An dage aikin tattara sakamakon zaben shugaban kasa zuwa karfe 11 na ranar Litinin.
Fagen Siyasa
An dage aikin tattara sakamakon zaben shugaban kasa zuwa karfe 11 na ranar Litinin.
INEC ta fara fitar da sakamakon zaben kujerar shugaban kasa na Jihar Katsina
Kwankwaso ya samu kuriu 25,072 inda dan takarar APC Bola Tinubu ya samu kuri’u 16,773.
Kabiru Alhassan Rurum, tsohon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano ne kafin ya zama dan Majalisar Tarayya.
‘Yan majalisar sun nemi yin ta-zarce amma suka sha kaye