Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

HOTUNA: Yadda dandazon jama’a suka cika tituna yayin dawowar Gwamnan Kano

Gwamnan yana cikin tawagar APC da ta je Jihar Bauchi domin zawarcin Gwamna Bala Mohammed na jam’iyyar PDP zuwa APC.

Shugaban APC ya gana da Bala Mohammed kan jita-jitar sauya sheƙarsa zuwa ADC

Gwamnan ya yi alƙawarin bayyana matsayarsa kan jam’iyyar da zai koma zuwa ranar Alhamis.

Me haɗewar Kwankwaso da Gawuna ke nufi a siyasar Kano?

Tuni aka fara hasashen haɗewar jagororin siyasar biyu a ADC a shirye-shiryen zaɓen 2027 da niyyar kayar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na APC da k

Gawuna ya ajiye mukamin da Tinubu ya ba shi na Shugaban Bankin Gidaje

Ana kallon sauya shekar Gawuna a matsayin wani ɓangare na sabon tsarin siyasa a Kano, inda ADC ke ƙoƙarin zama sabuwar ƙarfi a gaban zaben 2027.

Yau Kwankwaso zai haɗe da Atiku da Obi a ADC don kayar da Tinubu a 2027

Masu sharhi na ganin rashin irin wannan haɗin gwiwar ce ta ba wa Tinubu nasara a kan Atiku da Kwankwaso da Obi a zaɓen shugaban ƙasa na 2023, inda ya