Abokin takarar Atiku ya kawo akwatinsa
Dan takarar shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar ya yi na daya a akwatin zaben abokin takarasa, Ifeanyi Okowa. Atiku ya samu nasara ne da kuri’a 1
Fagen Siyasa
Dan takarar shugaban kasa a PDP Atiku Abubakar ya yi na daya a akwatin zaben abokin takarasa, Ifeanyi Okowa. Atiku ya samu nasara ne da kuri’a 1
Tarzoma ta balle tsakanin magoya bayan jam’iyyu
Jam’iyyar adawa ta PDP ta lashe zaben shugaban kasa a rumfar zaben Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan.
Buhari ya kawo wa ‘yan takarar APC rumfarsa da ke mahaifarsa a Daura, Jihar Katsina.
Jam’iyyar PDP ta samu kuri’a 282 a zaben shugaban kasa a yayin da APC ke bi mata