Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: ‘Hausawan Ebonyi’ sun goyi bayan dan takarar Gwamnan PDP

Sun kuma ce gwamnatin APC mai ci ta yi watsi da su

2023: Na fasa takarar Gwamnan Kano a LP, na koma wajen Tinubu – Bashir

Ya ce ya yi watsi da batun takarar tasa, inda zai tallafa wa tafiyar Tinubu

Canjin kudi: Buhari ya talauta mu baki daya —Kwankwaso

Ya ce baki dayan ’yan takara sun talauce saboda sauyin kudin da Buhari ya yi

Zan dora a kan kyawawan manufofin Buhari idan aka zabe ni – Tinubu

Ya ce ba zai yi watsi da manufofin gwamnatin APC ba

Muna goyon bayan takarar Tinubu —Shugabannin Fulani

An ba wa Tinubu sarautar Barkindo.