Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Babu wanda ya jefi Buni a yakin neman zabe —APC

Kwamitin yakin neman zaben APC a Jihar Yobe ya musanta rahotannin da ke cewa an jefi gwamnan jihar, Mai Mala Buni a Karamar Hukumar Gashua yayin yakin

Ba ni da niyyar yi wa matata kishiya – Tinubu

Ya ce sam ba shi da niyyar yi wa Oluremi kishiya

Dan takarar Gwamnan Kano a LP ya gana da Tinubu

Ganawar ta gudana ne a yayin da ake tsaka da rade-radin dan takarar zai yi fatali da aniyar tasa.

Buni ya sha da kyar a yakin neman zaben APC a Mazabar Ahmad Lawan

Jami’an tsaro ne suka tseratar da gwamnan bayan fusatattun matasa sun yi ruwan tuwatsu

APC ta dage yakin neman zaben shugaban kasa a Kano

Mako biyu kafin zaben shugaban kasa, Jam’iyyar APC mai mulki ta dage yakin neman zaben shugaban kasa a Kano, har sai abin da hali ya yi.